🏆CAPTAIN AHMED MUSA (OON) & ABBA YUSUF BICHI IN COLLABORATION WITH CAPTAIN MUKHTAR WADA ABUBAKAR KIYAWA COMPETITION 2024🏆
Masha Allah anyi wasa lpy kuma antashi lpy .
Kungiyar kwallon kafa ta FC DANGOLI UNITED Tasha da kyar a hanun takwarar ta FC DARKAWA CHELSEA KIYAWA da ci biyu da daya.
A daya bangaren kuma wasan yayi bazata Ana zaton wuta amakera kuma sai gata ta bullo a masaka yayin da FC GIDAN SHARU suka casa FC BALAGO da ci uku da biyu wanda FC BALAGO UNITED ne suka fara jefa kwallaye biyu rigis tin a minti na 25 dafara wasa amma daga baya yan FC GIDAN SHARU UNITED suka zuciyo suka farke biyun su kuma suka kara daya tazama hakan yabasu damar samun maki uku rus akan FC BALAGO UNITED. Ammade suma BALAGO sunkai hare hare masu kyau .
🟣FC DARKAWA CHELSEA KIYAWA 1 VS FC DANGOLI UNITED 2
🟢FC BALAGO UNITED 2 VS FC GIDAN SHARU UNITED 3
✍️SAMINU HAMISU KIYAWA ORGANIZING COMMITTEE PRO
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!