🏆CAPTAIN AHMED MUSA (OON) & ABBA YUSUF BICHI IN COLLABORATION WITH CAPTAIN MUKHTAR WADA ABUBAKAR KIYAWA COMPETITION 2024🏆
Masha Allah anyi wasa lpy kuma antashi lpy .
Kungiyar kwallon kafa ta FC KIYAWA ACADEMY ta lallasa takwarar ta FC CLEVER BOYS MASAYA da ci 4 da 1 .
A daya bangaren kuma wasan yatashi kunnen doki tsananin FC SPORTING BOYS DA FC POLICE ACADEMY antashi wasan de babu ci ammade ankai hare hare masu kyau .
🟣FC CLEVER BOYS MASAYA 1 VS FC KIYAWA ACADEMY 4
🟢FC SPORTING BOYS KIYAWA 0 VS FC POLICE ACADEMY KIYAWA 0
✍️SAMINU HAMISU KIYAWA ORGANIZING COMMITTEE PRO
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!