Wasan hamayys na yammaci kiyawa ya tashi cancaras kunnen doki daya-da-daya.
Yayin da kungiyar ANDAZA UNITED ta zura kwallon farko ana daf da tashi, Amma kan kace kwabo SHUWARIN UNITED sunyi warwara inda suka rama a cikin mintuna biyu.
Alkalin wasan wato KAMAL COLINA yayi kokari so sai ganin yadda wasan yake akwai matsin lamba daga Yan wasan zuwa Yan kwallo duk da haka Babu wata kungiya da tayi korafi.
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!