Wasan ya bugu sosai kuma ya kayatar da yan kallo kuma anfara lpy kuma antashi lpy. Yayinda FC TOFA ta doke kungiyar FC RISING STARS ANDAZA da ci da mai ban haushi haka zalika FC MÁLAGA ta lallasa FC DANGOLI UNITED da ci uku da nema.
✍️SAMINU HAMISU KIYAWA ORGANIZING COMMITTEE PRO
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!