Anyi Wasa lpy antashi Lpy kuma Wasa yayi kyau sosai yayinda aka barje gumi tsakanin KICA CHAIRMAN DA VICE DINSA Wanda kungiyar EVER BOYS KATANGA wacca VICE CHAIRMAN yake jagoranta ta doke kungiyar DARKAWA CHELSEA KIYAWA wacce CHAIRMAN yake jagoranta da ci daya mai ban haushi duk damade suma sunyi iya bakin kokarinsu dan ganin sun farke kwallon amma ina babu lkc.
A daya bangaren kuma kungiyar SUPER ROCK KIYAWA itama ta cashe ZAWAYA UNITED da ci daya mai ban haushi Wanda suma kuma sunyi iya bakin kokarin su sufarke amma ina basu samu dama ba.
Da wannan ne kungiyar EVER BOYS KATANGA dakuma kungiyar SUPER ROCK KIYAWA suka samu maki uku uku akan takwarorin wasansu.
✍️SAMINU HAMISU KIYAWA ORGANIZING COMMITTEE PRO
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!