Yayinda akatashi kunnen doki tsakanin FC YOUNG MABILO KIYAWA DA FC S.PILLARS KIYAWA
Sannan kuma FC REAL MADRID ta lallasa FC BALAGO UNITED da ci 2 da 1
Haka zalika kungiyar FC FLASH BOYS KATANGA sun tashi can caras da kungiyar FC NEW BARCELONA KIYAWA
Yayinda FC GALL STARS GIDAN BAYE suka samu maki uku rigis akan FC CLEVER BOYS MASAYA sakamakon rashin fitowar yan wasan CLEVER BOYS MASAYA akan lkc.
Sai wasan yamma kuma shima ga yadda ya kare :
Alhmdlh wasanni sunyi kyau sosai yainda FC BARCELONA suka tashi kunnen doki 0-0 tsakanin su da FC ABUJA UNITED Haka xalika FC ARSENAL KIYAWA suka tashi 2-2 tsakanin su FC TALLE UNITED KIYAWA
Kuma wasa yayi kyau ss dftn Kowa yakoma gdn sa lpy.
✍️SAMINU HAMISU KIYAWA ORGANIZING COMMITTEE PRO
Try Challenge Place app
A complete multiplatform system to make your life easier!