CAPTAIN AHMED MUSA (OON) & ABBA YUSUF BICHI IN COLLABORATION

DashboardStagesCompetitorsStatisticsNews
Football competition
Update
last year - 9/15/2024 11:25 AM GMT-3
MASHA ALLAH

Anyi Wasa lpy kuma antashi lpy

Yayinda akatashi kunnen doki tsakanin FC YOUNG MABILO KIYAWA DA FC S.PILLARS KIYAWA

Sannan kuma FC REAL MADRID ta lallasa FC BALAGO UNITED da ci 2 da 1

Haka zalika kungiyar FC FLASH BOYS KATANGA sun tashi can caras da kungiyar FC NEW BARCELONA KIYAWA

Yayinda FC GALL STARS GIDAN BAYE suka samu maki uku rigis akan FC CLEVER BOYS MASAYA sakamakon rashin fitowar yan wasan CLEVER BOYS MASAYA akan lkc.

Alhmdllh mukammala wasan Safe lpy sai Allah yakaimu na yamma kuma


✍️SAMINU HAMISU KIYAWA
ORGANIZING COMMITTEE PRO